Wani hazikin Matashi daga Jihar Borno Ya Kera mota Mai amfani da hasken Rana
Wani matashi Mustapha Gajibo daga jihar Borno ya ƙera mota mai amfani da wutar lantarki haɗe da hasken rana kuma yanzu haka motar na iya tafiyar kilomita sama da 212.
Kamar yadda kuka sani lokuta da dama ana samun hazikan matasa masu fasahar kere-kere a yankin wanda hakan babban abun alfahari ne.
Ga hotunan motar daya kera a kasa: