Shugaba Buhari Ya Karbi Bakuncin ‘Yan Ajinsu Da Suka Yi Karatu Tare A Daura
President Muhammadu Buhari (M) flanked by Sen Abba Ali, Haj Binta Yar’Malele, Alh Hassan Sada HK, Alh Abdulmalik KB, Muntari Abubakar Mashi, Adamu Magaji Bakori, Muhammadu Kabir Daura, Yunusa I. Saulawa, Alh Abdu IBR Maigora, Bawa Musawa, Salmanu Darma, Garba Kafur and Amadu Yahaya Alti during a Sallah Homage by his Classmates of Middle School in Daura Katsina State.
President Muhammadu Buhari receives a gift from Sen Abba Ali during a Sallah Homage by his Classmates of Middle School in Daura Katsina State.
Daga cikin tsoffin ‘Yan ajin nasu da shugaba Buhari ya karbi bakoncin su sun hada da Sen Abba Ali, Haj Binta Yar’Malele, Alh Hassan Sada HK, Alh Abdulmalik KB, Muntari Abubakar Mashi, Adamu Magaji Bakori, Muhammadu Kabir Daura, Yunusa I. Saulawa, Alh Abdu IBR Maigora, Bawa Musawa, Salmanu Darma, Garba Kafur da Amadu Yahaya Alti wadanda suka yi makarantar Middle School dake Daura a jihar Katsina.
Ga hotunan a qasa: