Entertainment

Hotunan Ummi Rahab Bayan Aurenta Sun Jawo Cece-kuce

A wasu hotunan da Ummi Rahab ta wallafa a shafinta na Instagram watan ni kadan bayan aurenta hakan ya sama abun magana wajen mutane.

 

Kamar yadda majiyarmu Hausamini ta wallafa inda mutane ke cewa alamu ya nuna kamar amaryar tana da juna biyu. Ummi Rahab din ta wallafa wasu hotuna a shafin Instagram, inda hotunan suka jawo maganganu kala-kala.

Wasu suna cewa alamu sun bayyana juna biyu tattare da amaryar ta Lilin Baba, inda wasu ke cewa ba juna biyu bane, kawai jin dadi ne da kwanciyar hankali.

Ga dai abubuwan da mutane ke cewa kan hotunan:

Wasu kuma daga gefe suna mata fatan alkairi na abun alkairi data samu.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button