Jaruma Fati Washa Taje Kasar Waje yawon shakatawa, Inda ta More Rayuwar ta Cikin Farin Ciki Kuma Babu abun’da Ke damun’ta tareda abokananta mata dama na sana’arta.
Jaruma Fati washa Tasaki Wasu Zafafan Hotunan jafeda video na more Rayuwar da sukayi da ita da wasu abokan Sana’a Inda Sukayi Wasan Holi a Kasar Waje Kuma Sunyi Wannan Wasane Domin Farin Cikin Su.