• Wed. Feb 12th, 2025

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

Innalillahi Kalli Abinda Tahir Fage Ya Sake Yi A Gidan Gala Allah Ya Sauwake

ByLucky Murakami

Sep 4, 2022

Innalillahi wa’inna ilaihirrajun, mun sake yin karo da wani bidiyon tsohon jarumin Kannywood Tahir Fage a gidan gala yana chasewa da yarinya budurwa.

Jarumin kannywood Tahir fagge ya kara yin wani abu wanda ya kara jawowa kansa abin magana a wajen mutane wanda aka dinga Allah wadai da wannan abun da yayi wanda kowa yasan wannan abun abun kunya da kuma la’anta ne domin yayi girman da yakamata yasan cewa ya girima kamar yadda Hausablog ta rawaito.

Wasu kuma nayi masa uzarin wai ai neman kudi yake yi babu wata maganar neman kudi matukar muhimmancika zai zube kafin ka samu domin akwai wata karin magana wacce hausawa suke cewa mutumci madara ne matukar ya zube shikkenan babu me kwasoshi.

Kamar yadda a baya akai ta cece kuce bayan bullar bidiyonsa wanda har yakai ga akai hira dashi don jin dalilinsa na zuwa gidan gala dan yin rawa ya samu kudi.

To haka ne ta faru ga wannan jarukin domin shima yanzu ya gama zubar da nasa mutuncin gaba daya har kasa mutane sai zagi da suka yake sha awajensu.

Ga dai bidiyon rahoton rawar nan saiku kalla don gani da idonku.

Bugu da kari, idan kuka kalli wannan bidiyon zaku tabbatar da abinda muke fada muku saboda abun yana sosa rai sosai saboda yadda ake ganin girman jarumin acikin kannywood amam kuma yanzu babu shi.

Daga karshe, Allah dai ya kyauta mutum kamar wannan amma kuma yana wasu abubuwan wanda ko kare sam bazai ciba. Muna rokon Allah ya kawo mana mafita a al’amuranmu.

By Lucky Murakami

A savant on system network security and information technology with adept leadership skills.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *