AMIHAD.COM
    • Admission
    • Education
    • Finance
    • Scholarship
    • Tech
    • Visa
    AMIHAD.COM
    Home » innalillahi Kalli Yadda Matan Aure Suke Cin Amanar Mazajen Su
    Family & Relationships

    innalillahi Kalli Yadda Matan Aure Suke Cin Amanar Mazajen Su

    Lucky MurakamiBy Lucky MurakamiOctober 14, 20221 Comment2 Mins Read
    Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr WhatsApp Email
    Share
    Facebook Twitter LinkedIn WhatsApp Pinterest Email

    Tirkashi wata sabuwar hanyar sabawa Allah da cin amanar mazaje da yan mata suke amfani da ita. Kamar yadda kuka sani matan zamanin nan da masu aure da wadanda ba haka suke yi ba, cin amanar mazajensu.

    Ta hanyar aikata muguwar dabi’a da ake kira macce tayi soyayya da yar uwarta macce da yawa mazan suka saki matansu bayan sun gano suna aikata wannan mugun abu.

    Idan ka kalli wannan hoton da kyau za ka ga mata suna sumbatar mata shiyasa maza suka saki matansu don haka a al’adarsu da addininsu haramun ne.

    Mazaje da yawa suna kokawa kan wannan matsalar, haka wannan matsalar ba kan mata kawai ta tsaya ba, maza ma suna aikata irin hakan sannan suma matan suna kokawa kan wannan matsala.

    Yanzu haka duniya ta bada damar macce ta nema yar uwarta macce, shima namiji ya nema dan uwansa namiji, sannan a bude masu kungiya mai alamar mai alamar kalar bakan gizo.

    Sannan sun fidda wani alama wacce macce zata iya gane yar uwarta mai aikata wannan mummunan aiki ta hanya saka sarka a kafar su, sannan namiji yana gane dan uwansa ta hanyar zanzaro da wando kasa.

    Duk wanda yake aikata wadannan abubuwa dan gayu yakamata ya daina saboda kallon da za’a dinga yi mashi kenan. Sannan wannan matsala ba ta tsaya kawai kan masu yinta bane.

    https://youtu.be/uipHk-1JdPA

    Har al’ummar wannan lokacin bala’in yana taba su. Muna fatan duk wata macce ko namiji mai aikata haka, Allah ya shirya su Ameen. Zaku iya kallo wannan bidiyo domin samun karin bayani.

    Related

    Share. Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr WhatsApp Email

    Related Posts

    Yadda Kanin Miji Ya Dirkawa Amaryar Yayansa Ciki A Nasarawa

    November 19, 2022

    Sati Biyu Kacal Da Yin Aure Amarya Ta Bukaci Ango Ya Saketa Saboda Baya Iya Gamsar Da Ita A Kan Gado

    November 18, 2022

    Yadda Ake Kwalliyar Maida Tsohuwa Yarinya

    November 7, 2022

    Lokuta Da Yawa Maza Yan Iska Sunfi Iya Soyayya Wata Budurwa Ta Kira Ruwa

    November 5, 2022

    Yadda Ango Yayi Dawowar Bazata Ya Kama Matarsa Da Babban Abokinsa Suna Cin Amanarsa

    November 4, 2022

    Bidiyon Hira Da Matar Da Take Auren Maza Biyu Kuma Suke Kwana Kan Gado Daya

    November 3, 2022
    View 1 Comment

    1 Comment

    1. Isa Mohammed on November 10, 2022 10:34 pm

      bypass

      Reply

    Leave A Reply Cancel Reply

    Check Also

    Ya Kamata Kusan Da Wadannan Tsaruka Na Tallafi Da Ake Bawa Yan Nigeria

    January 27, 2023

    FG Begins SMEDAN ₦1.5m Loan – Application Portal

    January 20, 2023

    How to Obtain an Ecowas ePassport as a Holder of a Nigerian Passport

    January 20, 2023

    Easy Way to Apply for a Visa in Nigeria

    January 20, 2023

    Apply 2023 Microfinance Bank Kaduna Recruitment

    January 20, 2023
    • About Us
    • Contact Us
    • Disclaimer
    • Privacy Policy
    • Terms & Conditions
    Copyright © 2023 AMIHAD.COM | All Right Reserved.

    Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.