Faruwar wannan abu bawai acikin musulmai bane amma ku karan ta labarin, Wannan Ita matarce ta bayar da labarin hakan inda tace ta hadu da mahaifin saurayin nata, kamin tasan saurayin nata, inda kuma suka taba lalata.
Wani mahaifi ya hana dansa yin aure bayan gano cewa matar da dan nasa zai aura sun taba yin lalata shi da ita.
Tace bayan da Saurayin ya gabatar da ita wajan iyayensa, sai mahaifin nasa ya ganeta, kuma yace idan dai suka yi aure to saidai bayan ransa.
Dailytimesng ta ruwaito cewa, daga baya kuma mahaifin saurayin ya rika nema ta zo yana son ganinta amma taki saboda tana tunanin ba abin arziki neba. Ta nemi shawarar shin me ya kamata ta yi, ta gayawa Saurayinta ko ta barwa kanta.
Ita matarce ta bayar da labarin hakan inda tace ta hadu da mahaifin saurayin nata, kamin tasan saurayin nata, inda kuma suka taba lalata.
Kaji wani kwama cala anan fa gaskiya ana sheke aya a wannan lokacin muna fatan Allah ya tsare mu ya tsare mana zuriya baki daya.