• Sat. Jun 22nd, 2024

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

Innalillahi Tabbas Bai Kamata Maryam Yahaya Tayi Irin Wanna Rawa Ba

ByLucky Murakami

Jul 26, 2022

Bayanar bidiyon jaruma Maryam Yahya tana rawar iskanci da baturiya a kasar Dubai wani bidiyo da aka ga yana yawo a kafafen sada zumunta ya nuna yadda Maryam Yahya take rawa da wata baturiya.

Maryam Yahya taje ƙasar waje Dubai shakatawa inda aka ga wani bidiyo yana yawo wanda take rawar iskanci tare da wata baturiya a wani gidan rawa wanna abu ya bada mamaki ganin yadda take wanna rawar da bata dace da ita ba.

Jarumar kanywood Maryam Yahya tayi abun a fada a cikin masana’antar kanywood inda taje ƙasar waje har take yin rawar iskanci a cikin al’ummar da bana kasar ta ba wanna abu yasa mutane suke Allah wadai da wanna rawar.

Mutane suna ganin wanna abu da Maryam Yahya tayi bai kamata ba ganin duka yaushe ta sami lafiya da har zata kara komawa cikin wanna rayuwar da ta baro a baya wanna abu ya kawo kace nace na a cikin masana’antar kanywood.

[ads1]

Maryam Yahya tana daya daga cikin manyan jaruman kanywood wanda a baya tayi rashin lafiya kamar bazata kai ba amma cikin hukunci Allah sai gashi yanzu Kamar ba ita ba.

Ga bidiyon ku kalla

https://www.youtube.com/watch?v=CBX1iG1TrAM

amma kuma yanzu bata kasar Nigeriya tana kasar Dubai inda taje shakatawa sai dai kuma wani bidiyo dayake yawo a kafafen sada zumunta ya nuna yadda take yin rawar iskanci tare da wata baturiya a Dubai.

By Lucky Murakami

A savant on system network security and information technology with adept leadership skills.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *