• Thu. May 23rd, 2024

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

Jaruman Kannywood Mata Wanda Bidiyo Da Hotunan Tsaraicin Su Ya Fita Duniya

ByLucky Murakami

Oct 22, 2022

Jerin matan kannywood wanda suka fara zubar da mutunci da kuma kimar kannywood a idon duniya, Jerin sunayen matan kannywood da suka fara zubar da mutunci da kimar kannywood a idon duniya ta hanyar saka wasu bidiyo da hotunansu a wani yanayi da sai dai kawai mazajensu su gan su a cikin wannan hali.

Saboda tsarin sirrin jama’a na intanet ba za mu iya kawo muku wannan bidiyo ba kuma addininmu da al’adunmu ba za su bari mu yada irin wadannan hotuna da bidiyo ba.

Amma idan ka duba za ka ga mun kawo muku hotunan wannan jarumar ga wadanda suka shafe shekaru 20 suna kallon fim din Hausa suna iya sanin wadannan jaruman mata a kannywood.

Sun shahara sosai da kyau da kyan gani kuma kowa yana son ya gan su a fim amma bayan fitar da hotunansu da bidiyo sun rasa masoyansu.

Jerin matan sune:

  1. Maryam Hiyana
  2. Zainab Indomie.
  3. Kubra Dako.
  4. Maryam Booth.
  5. Safa Safa Safara’u.

Zaku iya kallon wannan bidiyo domin jin karin bayani akan wadannan matan:

https://youtu.be/EpF5P0PYHBk

By Lucky Murakami

A savant on system network security and information technology with adept leadership skills.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *