Oh kalli jaruman da sukai abin da babu Wanda ya tabayi tunda a ka kafa masana’an tar kannywood a shawan shekaru a wannan lokacin harma dai masoya sukai mamakin.
Yadda yakamata tun dai baiyan kafa masana’antar kannywood a tsawan wannan shekarun dai anyi jarumai maban banta Wanda sukai abin da babu Wanda ya Kai su.
Harma dai ko cikin Mata kannywood Wanda akai tun a wannan can lokacin suke mamakin yadda na yanzu suke yin wadan nan abun buwan dan su a lokacin su babu Wanda ya Isa yayi hakan.
Kuma dai lamarin jaruman a wannan lokacin shine suna fin Mai kidi yin rawa ne yadda yakamata harma sukan janyo wa kansu rigimar da babu Wanda yake cewa a daina.
Kuma dai babu Mai cewa subarin ne yake kara sanya suyi abin da suka ga dama a wannan lokacin kuma dai masoya cikin jaruman kannywood a yanzu dai suna sanya ido ma tuka gaya harma su mamakin yadda akai jaruman sukai wani abun.