• Sun. Dec 8th, 2024

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

Jarumar Kannywood Momee Gombe Ta Fitar Da Wani Bidiyon Da Ya Bawa Mutane Mamaki Matuka

ByLucky Murakami

Oct 13, 2022

Fitacciyar Jarumar Film Din Hausa Mome Gombe Ta Saki Wasu Bidiyoyi A Shafinta Na TikTok Wanda Ya Tayar Da Hankali Wasu Mabiyannata.

Jarumar Da Tauraruwarta Take Haskawa A Yanzu Wato Mome Gombe Wanda Ta Samu Daukaka A Duniyar Fina-finan Hausa, Ta Wallafa Cikin Wata Bidiyo A Shafin TikTok Sanye Da Wasu Kaya Masu Daukan Hankali.

Wannan Bidiyoyin Da mome Gombe Ta Saki Sun Janyo Mata Cece Kuce A Shafinta Na TikTok Duba Da Kayan Da Take Sanye Dashi, Amma Duk Da Haka Wasu Sun Nuna Cewa Ta Birgesu.

Zamu so Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Bidiyo Na Jaruma Mome Gombe, Sannan Ku Danna Alamar Kararrawa.

Ga Bidiyo Nan Saiku Kalla Da Idonku

By Lucky Murakami

A savant on system network security and information technology with adept leadership skills.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *