Hakika wannan magana ta wannan matashin yaro ta jawo cece-kuce kamar yadda kuka sani cewa malamai sune magadan annabawa ta fanin koyar da al’umma addini da yadda zasu tafiyartan da rayuwarsu cikin salama da zaman lafiya.
Saide a wani bangare wasu malaman sukan amsa sunansu ne a matsayin masu koyar da addinin amma ba masu kiyayen hakokin musulunchi ba , domin wasu sukan yi abunda ya zamo ba na turbar addinin ba.
Hakan ne yasa wannan mai yin wallafawar a kafar sadarwa tiktok mubarak unique yin wallafawar wani hota da ali nuhu ya dafa kansa kamar yadda sauran malamai kai yiwa almajiransu , inda shi kuma wani mai biyayyar mubarak din yayi masa coment da cewar anji kunya kawai ba malamin addini bane ya dafa maka kai ba.
Wadda hakan da ya fada ya tunzurawa mubarak yayi wata bidiyan da yake cewa ali nuhu ya fiye masa akan yawanchin malamai kamar yadda zakuga bidiyan anan kasa.
Ga bidiyon nan dai ku kalla
Shirin Fina-Finai Masu Dogon Zanggo Da Suka Kawo Lalacewa Tarbiyar Hausawa
Acikin Watannin Da Suke Wuce Ne Aka Samu Bullar Wasu Fina-finai Masu Dogon Zango Wadanda Basu Da Amfani Wajen Bayyanasu Biyo Bayan Saba Al’adar Hausawa Da Sukayi A Wasan Kwaikwayo.
Akwai Wasu Fina-finai Da Bullar Tallarsu Ta Janyo Hankalin Jama’a Ciki Harda Wasu Daga Cikin Malaman Addini, Yadda Suka Tofah Albarkacin Bakinsu Akan Haka.
Fina-finan Da Sunansu Ba A Boye Yake Ba, Tun Bayan Bullarsu: Bintalo,Makaranta Da Kuma Wani Sabo Wanda Sashe Ne Na Cikin Daukan Film Din Ya Bayyana Mai Suna ‘Yababulu‘.
Amma Fina-Finan Dasuka Dauki Hankulan Jama’a Babu Kamar Bintalo Wanda Shine Film Din Dayake Bayyana Cin Amanar Rayuwar Aure, Yadda Mace Take Gayyatowa Maza Gidanta Suna Biyanta Kudi Suyi Lalata Da Ita, Na Biyu Kuma Shine Makaranta Wanda Yake Bayyana Kalaman Jima’i Da Kuma Wayewar Zamani A Makarantun Yanzu Musammn A Jami’a.
Acikin Wadannan Fina-finai Guda Biyu Bai Kamata Yara Kanana Suna Kallarsu Ba, Duba Da Yawanchi Ana Samun Masu Yin Koyi Da Abunda Fina-finai Suke Koyarwa A Yanzu, Saboda Lalacewar Tarbiyya.
Ga Cikakken Bidiyon Bayanin Da Mukayi Bincike Akan Wadannan Fina-finai Sai Ku Kalla A Manhajar YouTube.