Alhamdulillah, assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu.
A yau minzo muku da wani sabon rahoto akan manyan jaruman kannywood Mata da adama a zango yayi soyayya dasu.
Adam a zango mutun ne mai matukar kyau da kuma jan hankali yan mata.
Ga duk wata yarinya da tayi arba da adam a zango sai taji ta kamu da son sa.
Haka zalika adam a zango yasan salon da yake jan jankalin yan mata.
Duk wata yrinya da Adam a zango yayi film da ita, daga karshe sai ta kamu da tsananin soyayyar Adam a zango
Muna fatan Allah ya sa mudace.