• Sat. Jul 20th, 2024

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

Jerin Matan Kannywood Da Suka Bar Gidan Aurensu Suka Fara Film

ByLucky Murakami

Jul 29, 2022

Barda da dawowa wannan shafi na amihad.com a yau mun kawo muku bayani me gayatarwa akan Jerin Matan Kannywood Da Suka Bar Auren Su, Suka Fara Film wanda taurarwarsu ke haskawa.

A yau munzo muku da wasu daga cikin manyan jaruman kannywood Mata da saida sukayi aure kafin su fara fitowa a cikin film din hausa kuma duk hakan bayan nuna wasu daga cikinsu sun tabayin aure saboda yadda ake ganinsu.

Babban abin mamaki shine mafiya yawan wannna matan saida suka haihu kafin fara film, wanda bayan bayan sun dawo harkar film dinsu wasu suke musu kallon kamar basu tabayin aure ba.

Da yawa daga cikinsu a  yanzu haka duk sun canja halittar rayuwar su ta hanyar shafa mayuka na zamani masu kyau.

[ads1]

Hadi da biye gaskiyar labari akan rayuwar su domin ba kowa yasan da cewa sun taba aure ba barantana yasan sunada yaya.

Domin sanin jerin sunan wadannan mata jarumai ku kalli bidiyon dake kasa:

By Lucky Murakami

A savant on system network security and information technology with adept leadership skills.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *