Close Menu
    AMIHAD.COM
    • Admission
    • Education
    • Finance
    • Scholarship
    • Tech
    • Visa
    AMIHAD.COM
    Entertainment

    Kadan Daga Cikin Sabo Shirin India Wanda Ya Rahama Sadau Ta Sake Fitowa A Karo Na Biyu

    Lucky MurakamiBy Lucky MurakamiOctober 4, 2022No Comments1 Min Read

    An kara ganin fuskar jaruma rahama sadau a wani sabon Film na India wanda ya kara bawa mutane mamaki saboda yadda ake ganin wannan jarumar kullum kara samun gogewa takeyi acikin film din india.

    Da farko lokacin da anan jarumar ta fito acikin wani film ta bawa mutane mamaki harma wasu suke cewa bata wani yi abin bajinta ba wanda zai sa a kara ganinta a wani sabon shirin inda yanzu ta bawa mutane mamaki.

    Wannan shine karo na biyu kenan da aka ga fuskar jarumar aciki film din India wanda ake mata fatan nan gaba kadan zata iya komawa banda wannan finafinan babu wani film da takeyi ana mata fatan haka domin ance naka sai naka abinda alfahari ne ace yau ga yan Nigeria acikin masana’antar film ta india.

    Jarumar tace tanajin dadin wannan fatan alkhairi da ake mata da kuma addu’oi da mutaneb kawar ta suke mata domin hakan shine yake tabbatar mata da cewa ana tare da ita wanda hakan yake kara mata kwarin gwiwa wajen jajircewa.

    Related Posts

    Uba Ya Hada Baki Da Abokinsa Sun Yiwa Yarsa Fyade

    November 26, 2022

    Kalli Bidiyon Sabuwar Rawar Da Safara’u Tayi Wanda Ta Jawo Mata Matsala Wajen Mutane

    November 24, 2022

    Kalli Abinda Mutane Suka Yiwa Hamisu Breaker Lokacin Da Ya Kaiwa Mahaifiyarsa Ziyara

    November 21, 2022

    Haryanzu Babu Namijin Da Yazo Mun Da Maganar Aure, Wata Jaruma Ta Koka Kan Rashin Mijin Aure

    November 17, 2022

    Bidiyon Yadda Amarya Taki Sumbatar Ango A Gaban Jama’a Saboda Yana Warin Baki

    November 17, 2022

    Kalli Abinda Jaruma Momee Gombe Da Wani Jarumi Sukayi A Gidan Gala Ko Kunya Babu

    November 15, 2022
    Add A Comment
    Leave A Reply Cancel Reply

    • About Us
    • Contact Us
    • Disclaimer
    • Privacy Policy
    • Terms & Conditions
    Copyright © 2025 AMIHAD.COM | All Right Reserved.

    Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.