Yadda wasu hotunan Jaruma Rahama Sadau suka jawo kace nace saboda hotunan sun dauki hankali sosai duba da yanayin yadda Jarumar ta dauki hotunan wanda yakai har ana iya ganin shatin Farjin ta.
Masoyan jarumar da dama sun nuna rashin jin dadin ganin hakan domin kuwa hakan ya sabawa Addini da Kuma Al’adar Malam Bahaushe.
Shin mene ra’ayinku akan wadannan hotunan na jarumar?