Fitaccen mawakin nan a Najeriya dama wajenta Hamisu Breaker an gano wani fefen bidiyon sa tare da abokiyar aikinsa Mommy Gombe,wanda zamu iya cewa shine ya fito da ita a idon duniya.
Mawakin kamar dai yadda kuka sani ya kware matuka Gaya wajen zayyano wakokin Soyayya haka zalika da kuma burge masoyan sa.
Ba tare da bata lokaci ba zamu sanya muku bidiyon Hamisu din da Mommy,sai dai kuma wasu suna ganin hakan bai kamata ba,yayin da wasu kuma suke ganin ai hakan ne wayewa.
Ga dai bidiyon nan ku kalla domin kashe kwarkwatar idanun ku.
Zaku iya bayyana mana ra’ayoyin ku a comment section,kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!