• Sat. Jun 22nd, 2024

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

Kalli Abinda Jaruma Momee Gombe Da Wani Jarumi Sukayi A Gidan Gala Ko Kunya Babu

ByLucky Murakami

Nov 15, 2022

Jarumar ta kware indai wajen iya rawa da waka ne wanda duk cikin kannywood babu wani wanda zai nuna mata kawarewa wajen yin wasa da kuma iya rawa da waka shi yasa duk indai taje ake Binta ake mata hidima domin kwarewa da kuma iya rawa da waka daman haka ake so mutum ya kasance indai wajen aikinsa ne ya zama babu wanda zaici gyara da da haka yake zama mai kafin baiwa da hikima.

A wajen wannan wasan anan ne wasu suka kara tabbatar da wannan jarumar ba karamar jaruma bace wanda wasu suke ganin a yanzu babu wata jaruma wacce zata nuna mata iya rawa da kuma hawa kan waka.

A wannan wajen irin yawan kuÉ—in data samu babu wata jaruma wacce ta samu a irin wajen wasa irin wannan itama kuma sai dai a taya murna.

Daman kuma ba abin mamaki bane domin yadda ta kware indai wajen wasa kuma iya rawa da waka.

By Lucky Murakami

A savant on system network security and information technology with adept leadership skills.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *