• Sun. Nov 10th, 2024

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

Kalli Abinda Mutane Suka Yiwa Hamisu Breaker Lokacin Da Ya Kaiwa Mahaifiyarsa Ziyara

ByLucky Murakami

Nov 21, 2022

Kai ziyarar Mawaki Hamisu breaker zuwa gidan mahaifiyarsa kukalli abinda ya faru.

Ajiyane ne dai mawaki Hamisu breaker yakai ziyara ta Barka da Sallah gidan mahaifiyarsa dake unguwar Dorayi anan birnin Kano karamar hukumar Gwale.

Inda dandazon Al umma suka fito domin gaisawa dashi da kuma daukar hotuna.

Hamisu breaker dai mawakin ne wanda ludayinsa kekan damu a wakokin soyayya dana fina finan Hausa kuma mawaki ne wanda akance bashi da girman kai kamar sauran wasu mawakan.

Idan baku mantaba shine mawakin da yayi wakar jaruma wacce ake zargin ta kakkkashe aure.

https://youtu.be/VYnSdUjX0_s

Ya kai ziyarne a yammacin ranar Alhamis kuma ya samu tarba daga masoyansa inda har ya tsa suka yiyyi hotuna a maimakon Barka da Sallah.

Abinda ya baiwa mutane mamaki ganin yadda yawan mutane ke kewaye da mawakin gabansa da baya sai kiran sunansa suke yi kowa yana cikin farin ciki duba da yadda mawakin ya kawowa mahaifiyar tasa ziyara ta Barka da Sallah.

By Lucky Murakami

A savant on system network security and information technology with adept leadership skills.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *