Mun samu wani bidiyo da mutane suke ta yada shi a shafunka sada zamunta na zamani wato soshiyal midiya a matsayin babban jarumin kannywood ne tare da da matar shi. Wacce ba’a jima da yin aurensu ba.
Ganin wannan bidiyo mutane da yawa mafi yawancin mutane sun yarda tabbas jarumi adam a zango ne tare da matar shi. Sannan wannan mutane sun cigaba da zagin jarumin duba da irin cikin yanayin da suke baikamata ace sunyi hoto ba bare har ya fito duniya.
Mutane da yawa sunyi zargin shine wanda ya dauki bidiyon da kanshi duba da yanayin yadda hoton ya nuna. Haryanzu jarumi Adam A Zango bai ce komai ba game da zargin da akeyi mashi da matar shi.
Bayan dogon bincike data gudanar ta gano cewa tabbas wannan bidiyo da hotuna jarumi adam a zango ne a ciki tare da matar shi. Amma bincike bai nuna asalin wanda ya daura wadannan hotuna da bidiyo ba.