• Mon. Jun 17th, 2024

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

Kalli Bidiyon Rungumar Wata Jaruma A Gidan Wanda Ya Jawo Mata Magana

ByLucky Murakami

Sep 22, 2022

Anga bidiyon wata jarumar fina finan hausa tare da wani saurayi suna  chashewa harda runguma a gidan gala wanda hakan ya zama babban abun magana a wajen mutane.

 

Wani tsohon bidiyon Rakiya ya bayyana a yan kwanakin nan tana rungumar wani kato a gidan gala domin nishadantar da masu kallonta, wannan bidiyo a dan kankanin lokaci ya zagaye shafukan sada zumunta.

Bayan fitar bidiyo hakan yasa mutane keta cece kuce kan rashin dacewar bayyanar bidiyon nata. sai dai ga wanda suka saba kallon ire-iren wadannan wasannin na gidan gala, zasu fahimci wannan ba wani bakon abu bane a wajen masu yin irin wannan rawar a idon jama’a.

Ga cikakken bidiyon nan mun kawo muku sai ku kalla

A karshe sai dai muce muku wannan lamarin ya matukar bawa mutane mamaki.

By Lucky Murakami

A savant on system network security and information technology with adept leadership skills.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *