• Sun. Sep 8th, 2024

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

Kalli Bidiyon Sabuwar Rawar Da Safara’u Tayi Wanda Ta Jawo Mata Matsala Wajen Mutane

ByLucky Murakami

Nov 24, 2022

Safiya Yusuf wadda akafi sani da Safara’u a cikin shirin Kwana Casa’in mai dogon zango ta kasance da su Mr442 da Ola of Kano wanda suke tsare a gidan yari yanzu haka a kasar Niger.Wannan Bidiyo ya jawo safara’u SAFAA ce-ce-ku-ce Bayan an kama mai gidanta.

An zargi Safara’u din da nuna halin ko in kula akan kama mai gidan nata,sai dai kuma wata majiya ta tabbatar mana da cewa an sami rashin fahimta a tsakanin su kafin faruwar wannan lamarin.

Kwatsam sai a jiya Jarumar ta saki wani fefen bidiyo Wanda yayi matukar tada hazo a shafin sada zumuntar Tiktok.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa, kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!

By Lucky Murakami

A savant on system network security and information technology with adept leadership skills.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *