Wannan rayuwa dame tayi kama? Shafin Arewatimes ya rawaito cewa wani mara kunyar matashi ya wallafa bidiyonsa tare da wata yarinya.
Inda a rahoton nasu suke cewa al-ummar hausawa abun fa yanzu ba’a cewa komai tun bayan bullowar kafar sada zumunta na Tiktok abubuwan suketa kara runcabewa.
A shekarun baya idan mutum yayi irin haka yana yi ne a boye ba tare da yaso abun wani ya gani ba,amma a wannan zamanin takai ta kawo yanzu abun ya fara zama kamar ado domin har so ake aga anyi sannan a dauka a dora a shafin na Tiktok domin samun mabiya.
Abun dai babu dadin gani kawai sai wanda ya gani, Allah ya gyara mana Al’ummar mu.
Saboda haka ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa:
Daga karshe sai muyiwa al’ummar wannan zamani Addu’a kawai.