Lallai film din hausa shine mafarin lalacewar tarbiyyar yaranmu a yau.
Sauda yawa masu gudanar da film hausa sunayine badon maslahar addiniba sunayine don neman duniya kadai harma suke cewa ai wann film din suna koyar da tarbiyya ne wasu kuma suce ai waazi sukeyi.
Shidai film din hausa babu komai acikinsa face fasikanci da lalacewa .
Nace lalacewa ne domin yadda suke munana shigarsu kaman wadanda suka kwashe kayansu daga gaban Allah suna shiga yadda zai dauke hankalin duk wani mai kallonsu suna gwadawa duniya sufa yanzu sundawo cikakkun yan barikine suna gwadawa duniya yanzu basada mutunci.
Film din hausa abinda yasa yakeda muni kuma yakeda tasiri awajen hausawa musamman arewacin nigeria shine
Sunayin magana irin yadda mukeyin magana da hausa,kuma suma musulmai ne kamar yadda muke musulmai.
Yaranmu suna gani gasu suna hausa gasu musulmai kuma gashi suna mummunan shiga kenan dole adinga daukan munanan halaye daga garesu.
Film din Hausa ba abu bane me kyau ana gudanar da film din Hausa ne domin abatamaka lkc kabar.
Karatun Qurani kabar salatin annabi.
Ynzu mu dauki misali::
Duk acikin sati sai ansamu series da ake fito dashi kusan ko wanne rana kenan kai bakkada aikinyi sai dai kullum ka kalli wannn gobema ka kalli wannn bazaka amfani kanka ba bakkada lkcn addininka tayaya zaayi karabuda bakin ciki da bacin rai.
Lallai mutane sugane illar kallace kallace. Sbd shi mutum, baya mutuwa da idonsa sbd yawan kallon tsaraici domin kuwa kallon film tsaraici ne.
Kuma akwai zunubi a kallon film me tarin yawa.idan ka kalla kuma ka turama wanima ya kalla kanada zunubin kallon da kayi sann kuma kanada zunubin turamasa dakayi ya kalla.
Mutane suyi hkr su tausayawa yayansu da matansu domin samun ingantaccen tarbiyya.
Domin Allah cewa yayi.
ياايهااالذنءامنوقوانفسكم واهلكم نار وقودها الناس والحجراة عليها ملءكة غلظ شدد ل يعصنوالله ما امرهم و يفعلون ما يؤ مرون.
(Tahreem o6)
Sbd shi samun kudi ta hanyan halal shine zai kaika ga dacewa da rahamar Allah ba ko wacce sana a bace ta halarta.dan kana samun kudi tayaya kake samun kudin lallai Allah zai tambayeka.kuma shi dadin kudi a duniya akecinsa watarana kana duniyan ma ga kudin amman bazaima amfaniba.
Daga karshe muna musu adduan Allah ya shiryesu Allah yaganar dasu cewa lallai wannn ba abu bane me kyau Allah yasa su daina.
Allah kataimakemu damuwarmu Allah kayi mana maganint