• Sun. Dec 8th, 2024

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

Kalli Yadda Hausawa Suke Rayuwa A Kudancin Najeriya Abun Takaici

ByLucky Murakami

Nov 6, 2022

Rayuwar malam bahaushe a kudancin Najeriya.

Irin rayuwar da mutanen mu keyi kenan idan sun fita nema musamman a kudancin ƙasar nan.

Dubi yadda suke kwana a wulaƙance a bakin titi kuma cikin Baro suke kwance abin su, suna ta sharɓar bacci abin su.

Kuma duk suna yin hakane don suga sun rufawa iyalinsu asiri, amma duk da irin wannan ƙoƙarin da suke yi matar malam Bahaushe ba ta gani, ba taƙi ba gobe ta buɗe baki tace maka me ka taɓa min amma wasu daga ciki matan malam bahaushe ɗin.”

By Lucky Murakami

A savant on system network security and information technology with adept leadership skills.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *