• Sat. Jun 22nd, 2024

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

Kalli Yadda Jaruman Kannywood Suka Yi Murnar Bikin Ranar Samun “Yancin Kan Najeriya

ByLucky Murakami

Oct 1, 2022

A yau ne Nijeriya ta cika shekaru 62 da samun mulkin kai daga ƙasar Birtaniya. A yayin da ɗimbin ‘yan Nijeriya ke bikin murnar zagayowar wannan rana, su ma ‘yan fim ɗin Hausa ba a bar su a baya ba; sun yi hotuna iri daban-daban sanye da kalolin tutar Nijeriya (fari da tsanwa) don nuna tasu murnar.

Kasar Najeriya ta cika shekaru 62 da samun yancin kai a yau Alhamis, 1 ga watan Oktoba, 2022. Manyan jaruman Kannywood basu bari an barsu a baya ba wajen raya wannan rana.

Jaruman masa’antar da dama sun wallafa sakon taya murna a shafukansu dauke da hotuna sanye da kaya kalar tutar Najeriya na kore da fari A yau Asabar, 1 ga watan Oktoba, 2022 ne yan Najeriya ke murnar cikar kasar shekaru 62 da samun yancin kai daga turawan mulkin mallaka.

Dubban yan Najeriya na cike da murnar wannan rana duk da cewa akwai kalubale daban-daban da kasar ke fuskanta.

Saboda haka ne yan masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood ma suka fito suna nuna nasu farin cikin.

Jaruman masa’antar da dama sun wallafa hotunansu da rubuce-rubuce domin raya wannan rana a shafukan soshiyal midiya.

By Lucky Murakami

A savant on system network security and information technology with adept leadership skills.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *