• Sat. Oct 12th, 2024

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

Kalli Yadda Rashin Iya Turanci Yasa Aka Sake Kunyata Jaruma Maryam Yahaya

ByLucky Murakami

Oct 25, 2022

Har yanzu dai ana cigaba da zolayar wa’yannan jaruman wa’yanda sukaje kasar Dubai kuma yarinya karama ta riga yi musu turanci amma kuma babu ɗaya acikinsu wanda ya amsa wannan abin ya bawa mutane mamaki na ganin cewa mutum yana son yawo kuma yaki ta mayar da hankali wajen ganin ta iya yare wanda duk inda ya shiga a duniya zaiyi amfani dashi abinda da mamaki matuka kuma da kunya.

Sai gashi bayan dawowarsu gaba daya kimarsu ta ragu kuma da yawansu sun rage zakewa acikin mutane sun koma baya baya saboda sunsan akwai wani abin kunya da suka aikata wanda za’a iya tonowa kuma baza suji dadi ba.

Daga wa’yanda sukaje wannan kasar ta Dubai jaruma daya ce kawai take fahimtar duk wata magana da turanci amma su kuwa daga ɗinkim shikkenan wannan abin kunyar yayi yawa.

Wasu kuwa suna fada cewa rashin iya turanci bawai wani abin surutu bane saboda yare kuma badashi aka haifi mutum ba bai kamata ace dan haka iya ba anayin sututu sam wannan kuskure ne babba.

Yadai kamata mutane su rage gulma da magana akan komai saboda suma basusan inda zasuje aiki kunya ba.

By Lucky Murakami

A savant on system network security and information technology with adept leadership skills.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *