GasKiyar Lamari Game Da Sabon Auren Jarumi Sani Musa Danja, Yayi Tun Bayan Rabuwarshi Da Uwargidansa Mansura Isah, An Tsinci Wasu Hotuna Suna Yawo A Shafukan Sada Zumunta.
Inda Akaga Jarumi Sani Danja Da Wata Sabuwar Amarya.
Ganin Wadannan Hotunan Ne Sai Mutane Su Fara Cece Ku Ce Game Da Hotunan. Inda Da Yawa Ake Ganin Shin Dagaske Ne Sani Danja Ya Kara Sabon Aure, Ko Kuma Dai Irin Abun Da Aka Saba Ne, Na Hada Hotunan Ango Da Amarya Ba Tare Da Sunyi Aure Ba.
A Bincikenmu Da Mukayi Ya Nuna Mana Cewa Zuwa Yanzun Dai Jarumin Baiyi Wani Sabon Aure Ba. Sai Dai Wata Qila Nan Kadan Bada Jimawa Da, Ajishi Yayi Sabuwar Amaryar.
I appreciate your welcome