Ranar Da Na Kara Auren Mata Ta Hudu, Ranar Na Aurar Da Diyata Kuma Ranar Aka Yi Suna A Gidana An Haifa Jariri Cikon na 19.
Malam sulaiman kenan wanda ya kasance malami ne a kolejin Ilimi ya bayyana farin cikinsa akan irin abin Alkhairi daya sameshi.
Malam sulaiman yana daya daga cikin mutane masu iyali da yawa da sukayi suna a S hafukan Sada Zumunta inda mutane da dama suke jinjina masa akan irin namijin kokarin da yakeyi na ciyar da yaya 18 hade da mata 3.
Malam sulaiman ya bayyana cewa Yanzu Ina Da YaĆ´a Goma Sha Tara Kenan, Cewar Muhammad Sulaiman, Malami A Kwalejin Horas Da Malamai Ta Umar Bin Khattab