Close Menu
    AMIHAD.COM
    • Admission
    • Education
    • Finance
    • Scholarship
    • Tech
    • Visa
    AMIHAD.COM
    Entertainment

    Makomar Masu Jiran Fashewar Pi A Nan Gaba Gaskiya Tayi Halinta

    Lucky MurakamiBy Lucky MurakamiSeptember 24, 2022No Comments2 Mins Read

    Makomar masu jiran cin moriyar manhajar “Pi Network” Anan Gaba.

    Duk masu mining din pi network ya san cewa, ko bajima ko ba dade sai anbukaci ya saka kudi a wallet nashi kafin ya samu damar cire kudin sa da ya samu ta hanyar yin mining.

    Duk Wadanda suka yi amfani da platform kamar su my bonus da sauran su, sun san haka domin sai da suka gama shan wahala aka ce asa kudi, wallahi akwai abokina daya saka 450 har yau babu labari.

    A lokachin duk wanda ya saka kudi daga farko sun bashi damar cire wa lokaci guda, amma kalilan mutane ne suka cire kudin su nan ma anyi amfan i dasu ne wajen kira kasuwa hakan yasa mutane sukaita saka makudan kudade dare daya aka tashi da kudaden su.

    To duk mai pi network yasa a ransa zaici karo da wannan al’amarin anan gaba dan haka wallahi mutane su kiyaye kada su tura kudi a banza.

    Kusan duk platform da akeyi ba’a taba samun wanda yayi farin jini da karbuwa a gun jama’a ba kamar pi network.

    To hakan yasa ake ta yau darar matasan mu cewa zata fashe, kuma alhali karya ce da yau dara.

    Shawara ta kwaya daya ce ga masu mining, wlh idan har kasan kayi KYC kuma yasan inda ake saya wlh yaje ya sayar ya saka kudin sa a aljihun sa ya bar dogon buri daya keyi.

    Sai dai wuri daya Dan pi network yake burgeni shine akwai fatan alheri da kuma manufofin alheri a gunsa idan ta fashe.

    Related Posts

    Uba Ya Hada Baki Da Abokinsa Sun Yiwa Yarsa Fyade

    November 26, 2022

    Kalli Bidiyon Sabuwar Rawar Da Safara’u Tayi Wanda Ta Jawo Mata Matsala Wajen Mutane

    November 24, 2022

    Kalli Abinda Mutane Suka Yiwa Hamisu Breaker Lokacin Da Ya Kaiwa Mahaifiyarsa Ziyara

    November 21, 2022

    Haryanzu Babu Namijin Da Yazo Mun Da Maganar Aure, Wata Jaruma Ta Koka Kan Rashin Mijin Aure

    November 17, 2022

    Bidiyon Yadda Amarya Taki Sumbatar Ango A Gaban Jama’a Saboda Yana Warin Baki

    November 17, 2022

    Kalli Abinda Jaruma Momee Gombe Da Wani Jarumi Sukayi A Gidan Gala Ko Kunya Babu

    November 15, 2022
    Add A Comment
    Leave A Reply Cancel Reply

    • About Us
    • Contact Us
    • Disclaimer
    • Privacy Policy
    • Terms & Conditions
    Copyright © 2025 AMIHAD.COM | All Right Reserved.

    Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.