• Sun. Dec 8th, 2024

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

Matar Data Kwana Da Maza Sama Da 100 Saboda Neman Mijin Aure

ByLucky Murakami

Aug 3, 2022

Wata fitacciyar mai gabatar da shirye-shirye a talbijin a ƙasar Ghana, Abena Korkor, ta bayyana cewa a dalilin neman mijin aure ta kwana da maza akalla 100 a tsawon rayuwanta zuwa yanzu.

” Neman mijin aure ya sa sai da na kwana da maza akalla 100 a tsawon rayuwata zuwa yanzu da nake da shekaru 32 a duniya. Amma har yanzu banyi aure ba.

Korkor ta ce haryanzu tana laluben mijin aure domin burinta shine ta yi aure ta haifi ƴaya.

Jaridar The Cable ce ta buga wannan labari inda ta kara da cewa Korkor ta ce ta taɓa zubar da ciki sau ɗaya.

” Na taɓa zubar da ciki sau ɗaya a rayuwa ta. Shima kuskure aka samu. Da wanda yayi min cikin ya ce baya so sai na zubar saboda ban su in tilastashi ya ga kamar da gangagar na kyale cikin don dole.

 

A Wani Labari Kuma Da Muke Samu Shine An Samu Matar data Kwanta da Zakakuran maza Su 919 kuma tana matukar Alfahari da hakan

Abin mamaki dai baya karewa a wannan duniyar koda yake kowa akwai baiwarsa da aka halicceshi da ita wanda za kuga tasha banbam data sauran mutane.

Wasu baiwar cin abinci suke da ita wasu kuma baiwar tafiya gare su yayinda wasu suke da baiwar yin magana na tsawon Lokaci ba tare da sun gaji ba.

Wasu daga cikin mutane suna da baiwar rashin bacci yayin da wasu baiwarsu bata wuce kayi magana su karyata duk kuwa da cewar basu san takamaiman abin ba.

Yau muna tafe da labarin wata mata da ta kwanta da maza a kalla dari tara da goma sha tara a rana da ba tare da ta gaji ba.

Matar mai suna Lisa sparks ita ce matar da ta kwanta da maza a kalla 919 a wani birni da ake kira Warsaw a kasar Poland a shekarar dubu biyu da hudu.

Har yanzu itace matar data kafa record din da babu wata matar data kafa tsawon shekaru masu yawa. Mu kasance tare daku a wani shirin.

Kasa ku manta muna kawo labarai ne na abubuwan mamaki dan haka muka kawo muku wannan lbrn bawai dawata manufa ba. Kuma duk mai musawa ya duba ta a Google ko YouTube ta hanyar search din sunanta.

By Lucky Murakami

A savant on system network security and information technology with adept leadership skills.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *