Ta kasance bakar rana ga matashin dan shekara 25, jibril Abdullahi, a yayin da ya cinye jijiyar hannun abokin fadansa akan budurwa a nasarawa.
Mun samu tabbacin cewa; Jibril Abdullahi an hadasu da dayan Usman Danladi dan shekara 21, da laifin zama masoyin budurwasa a layin.
A lokacin da yake tabbatar da faruwar lamarin, kwamand din ‘yan Sanda na nasarawa sunce, an kama mai laifin ne da laifin niyyar kisan kai.
Kamar yadda jami’in ‘yan sanda mai magana da jama a, DSP Ramhan Nansel, yace a ranar 16 ga watan satumba shekarar 2022 da kamar misalin awa 1600, mun samu bayanin wani Jibril Abdullahi dan shekara 25 dan jihar kaduna, a unguwar tudun wada, an kamashi kuma da jijiyar idon hannunsa.
DSP Nansel yace,ayayin samun wannan bayanin na lamarin, an tura Jami’an ‘yan Sanda na division din Goshen City wanda CSP Eunice Ogbadu ya jagoranta, sunyi saurin zuwa inda abun ya faru sannan akayi saurin kai marar lafiyan asibitin Federal Medical center, keffi domin a basa taimakon gaggawa.
Kamar yadda PPRO, “ cikin maida hankali akan mai laifin wanda yayi kisan kai, anyi duba da sashen Wanda yayi kisa da bencike angama su a 17/9/2022 a lokacin da aka kama Wanda ya kashe Usman danladi dan shekara 21 A.K.A an kama shi.
DSP yace a yayin bencikar mai laifin ya amsa laifinsa amma yayi korafin cewa majinya cin tuni ya takurawa budurwarsa(Aisha) sannan kuma bayan ya biye masa sunyi fada, ayayin fada ya yanki majin yacin da wuka.
Kwamishinan ‘yan sanda, CP Adesina Soyemi ya tabbatar da case din zasu tura shi sashen bencike akan masu laifi na jihar domin cigaba da bencike.
Yace za a tura shi kotu domin yi masa hukunci bayan gama benciken.