An samun wani matashi marar tsoro daga shafin TikTok yayi martani ga Rashida mai sa a daya daga cikin manyan jarumai a cikin kannywood kuma tsohuwar jaruma wacce tayi suna wanda a kwanakin baya itace ta yi tsohon film mai suna jamila da jamilu.
Kazalika ta kasance daya daga cikin matan yan siyasa a Kano kuma tsohuwar SSA ta gwabna ganduje wacce yanzu aka sauketa saboda wasu dalilai da ba’a bayyana ba.
Daga basani Rashidan dai sunyi wakar siyasa tare da fitaccen mawakin siyasa mai suna rarara inda sukayi bidiyon wakar mai suna Jagaba shine gaba sai dai kuma dabar baya da kura.
Yayinda mutane suke tayi mata martanin cewa da auranta amma take rawar da waka ko a zatonsu tana da aure sai dai wasu naganin tsohuwar jarumar fa bata da aure domin ba a taba haka ba mace da aurenta kuma ta fito tayi bidiyon waka sai dai kuma ko tsarinne ya chanja a cikin kannywood din.
[ads1]
Ana ganin ma rashidar ai tayi girma da rawa da kuma waka amma kuma sai gashi harda ita acikin sabuwar wakar ta rarara kuma wakar tayi suna domin har gasar rawa akasa akan wakar.
Sai dai kuma fa tasha martani masu zafi yayin da ake ta fadar bakaken maganganu akanta da kuma jan hankalinta akan ta tafi tayi aure yafi mata Wannan harkar tunda dai yanzu babu abinda ya rage mata face aure yayin da wasuma ke ganin tana daya daga cikin manyan jarumai mata masu kudi.
Gadai bidiyon da wakilinmu daga tsahar Tsakar Gida ya hada
Allah dai ya rufa asira ya kuma kiyaye mana tarbiyyar iyalanmu ace mace kamar wannan mai yawan shekaru kuma tana rawa da waka wacce duniya zata gani.