• Fri. Mar 29th, 2024

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

Matashi Ya Dauki Budurwa Zaiyi Lalata Da Ita Ya Samu Ashe Dan Daudu Ne

ByLucky Murakami

Nov 9, 2022

‘Yan daudu da mutanen da ke iƙirarin ba su da jinsi sun fada cikin fargaba game da wani ƙudirin doka da ke Majalisar Wakilan Najeriya da ke son hana yin shigar kwaikwayo.

Ƙudirin na son yi wa Dokar Auren Jinsi kwaskwarima (SSMPA), wadda ta bayyana shigar ‘yan daudu da cewa “saka tufafin da akasari ɗaya jinsin ne yake saka su”.

Duk wanda aka kama da laifi zai iya fuskantar ɗaurin zaman gida yari na wata shida ko kuma tarar dala naira 500,000 – kwatankwacin dala 1,200.

Ƙudirin na nuna irin matsin da ‘yan daudu ke fuskanta a Najeriya tsawon shekaru.

An saka wa dokar hannu ne a 2014, lokacin mulkin gwamnatin tsohon Shugaban Ƙasa Goodluck Jonathan.

Ta haramta duk wani nau’i na auren jinsi ko kuma duk wani aiki da zai nuna alamun soyayya tsakanin mutanen da ke da jinsi iri ɗaya”.

Lokacin da ake muhawara kan dokar ta SSMPA shekara 10 da suka wuce, ‘yan majalisar sun ce suna ƙoƙarin jaddada al’adun Najeriya ne.

Sai dai wani ɗan daudu kuma mai zana tufafi, Fola Francis, mai shekara 28, ya ce “gaskiya ƙudirin na firgita ni”.

“Ƙudirin hana daudu na da matuƙar haɗari kuma zai shafi mutanen da ke iƙirarin ba su da jinsi.

Ko a yanzu ma da babu dokar tukunna, ya ce a tsorace yake inda ba ya iya zama a gidansa na tsawon watanni ” saboda ina yawan samun barazanar kisa daga maƙwabtana bayan sun gano ɗan daudu ne ni a shafukan zumunta”.

By Lucky Murakami

A savant on system network security and information technology with adept leadership skills.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *