Wani babban malamin Izala yayi maganar datatada kura a Tiktok inda yace Maulidi haukane babu maiyinsa sai dan iska.
Wani fefen bidiyon wani malami daya karade shafukan sada zumunta,yana caccakar Maulidi da masu yin sa.
Malamin yace yin kashi yafi Maulidi domin kuwa Annabi S.A.W ya koyar da yadda ake yin shi,amma fa Maulidi bai koyar ba haka kuma Sahabban sa basu koyar ba.
Sai dai fadin hakan da malamin yayi yayi matukar jawo cece kuce a shafukan sada zumunta musamman ma shafin Tiktok.
Mutane da dama na ganin Malamin a matsayin kawai dai fada yayi domin neman suna bawai Lillahi ba.
Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa.