• Sun. Dec 8th, 2024

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

Mawakin Daya Ragargaji Matan Kannywood Yazo Ya Basu Hakuri

ByLucky Murakami

Jul 22, 2022

Barkan ku da dawowa wannan shafi me albarka, labarin da muke samu shine wani mutum mai suna sufin zamani wanda akwanakin baya yayiwa matan kannywood waka kuma wakar ta fusata su kuma ta tunzura su.

Wanda hakan yasa suka kai shi kara wajen hukumar DSS wato hukumar yan sanda ta farin kaya domin a nema musu hakkin su saboda cin mutuncin da yayi musu.

Matashin dai yayi wakar da yake cewa yan matan kannywood basa iya aure kuma wakar ta bazu inda hakan nema yasa yan kannywood suka fusa kuma sukayi kararsa kuma aka kamashi domin abincikeshi.

[ads1]

Kuma ya shiga hannun hukuma inda aka fara tuhumar sa kuma ya amsa laifin yayin da daga karshe sai gashi yana neman afuwar su domin su yafe masa.

Inda matan na kannywood sukace sunyi haka ne domin al’umma su shiga taitayinsu su daina taba kimarsu suna girmama su kamar yadda suma suke girmama al’umma cewar jarumai mata na kannywood.

Yayin da al’umma ma ke goyon bayan yan Film din don ganin yadda matashin yaci musu mutunci.

Sai dai hukumar ta yan film tace kawai a hukunta shi domin idan suka yafe masa ma sun bude kafar wasuma zuci musu mutunci kenan sai dai ana ganin hakuri ne masalaha duba kowama yana yiwa Allah laifi kuma ya yafe masa to donme su anyi musu kai kuma suki yafewa.

Ga bidiyon nan a kasa ku kalla:

https://www.youtube.com/watch?v=7FLtpBYjMHo

By Lucky Murakami

A savant on system network security and information technology with adept leadership skills.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *