• Sat. Jul 20th, 2024

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

Mr422 Yayi Martani Me Zafi Akan Masu Zarginsa Da Lalata Rayuwar Safaa

ByLucky Murakami

Aug 1, 2022

Bayan abubuwan da suka faru na zargin Mr422 da dauke Safaa daga hanun yan kannywood inda ya kaita wajensa suke aiki tare, mutane sunata fadar albarkacin bakinsu akan wannan abu yayi na daukar yarinya ya kaita cikin maza.

Hakan ne yasa Mr422 ya fito shafin TikTok yayi martani cikin fushi ga mutane masu kananan maganganu akan rayuwarsu.

Mawaki Mr 442 Yayi Zazzafar Martani Ga Yan KannyWood Kan Maganar Da Safara’u Take Cewa “Na Canja Gida” Na Canja Kala” Na Bar Sanar Wa Yan Wahala” Matashin Mawakin Dai Shine Ubangida Ga Wannan Mawakiyar Safiya Yusuf Wacce Akafi Sani Da SAFAA.

Inda Ya Fito Ya Zama Garkuwa Ga Mawakiyar, Ya Bayyana Cewa Tunda SAFAA, Ta Nemi Sulhu Da Yan KannyWood Kuma Ta Basu Hakuru Amma Kuma Sunki Yarda Da Abin Da Ita, Kuma Sunki Amincewa Akan Ayi Sulhu Kam Maganar Da Take Fadi Akansu.

Yace Duk Matakin Da Zasu Dauka To Suje Su Dauka Shima Daga Karshe Ya Maimaita Wannan Baitin Nata Na Cewa “Ta Canja Gida” Ta Canja Kala” Tabar Sana’ar Wa Yan Wahala.

Ga Yadda Mawakin Ke Bayani Da Bakinsa.

https://youtu.be/-BZOgbgA4_M

By Lucky Murakami

A savant on system network security and information technology with adept leadership skills.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *