Close Menu
    AMIHAD.COM
    • Admission
    • Education
    • Finance
    • Scholarship
    • Tech
    • Visa
    AMIHAD.COM
    Kannywood

    Muhimmiyar Sanarwa Akan Ci Gaban Shirin Labarina

    Lucky MurakamiBy Lucky MurakamiJuly 17, 2022No Comments1 Min Read

    LABARINA is a program that has managed to lead the biggest actors of the Kannywood industry including Nuhu Abdullahi, Nafisa Abdullahi, Maryam Wazeery, Teema Yola, the king of music Rabiu Rikadawa, Abdallah Amdaz and many others.

    The one who found famous narrators, planning, writing and commanding in it.

    Viewers praised this program with a long range, as it is played between the President and Mahmoud and Lukman, which attracts the viewers.

    Dalilin Da Yasa Wannan Jumma’a Bamu Fara Daura Shirin Labarina Series Season 5&6 Ba, Malam Aminu Saira Yayi Bayani Game Da Ranar Da Za.a Fara Daura Cigaban Shirin LABARINA.

    Mashiryin Shirin Yayi Gamshashshen Bayani Game Da Abin Da Yasa Har Yanzun Ba’a Fara Haska Shirin Na LABARINA Ba, Sakamakon Wasu Yan Tangarda Da Aka Samu.

    Ya Kuma Yi Bayanin Dalilin Da Yasa Mutane Suga Anci Gaba Da Daura Shirin LABARINA Season 1 Akan YouTube.

    Related Posts

    Shin Dagaske Ne Jaruma Fati Washa Tafi Duk Matan Kannywood Kyau?

    November 24, 2022

    Jaruman Kannywood Sun Jawowa Kansu Magana Saboda Wannan Bidiyo Da Sukayi

    November 20, 2022

    Kalli Bidiyon Maryam Yahaya Tana Rawar Yan Kauye Kafin Ta Shiga Harkar Fim

    November 18, 2022

    Junaidiyya Gidan Badamasi Ta Bayyana Dalilin Dayasa Ta Fito Daga Gidan Mijinta Ta Fara Harkar Fim

    November 18, 2022

    Jerin Matan Da Adam A Zango Yayi Soyayya Dasu A Kannywood

    November 18, 2022

    Kalli Abinda Hamisu Breaker Da Momee Gombe Sukayi A Gidan Gala Wanda Ya Jawo Musu Magana

    November 16, 2022
    Add A Comment
    Leave A Reply Cancel Reply

    • About Us
    • Contact Us
    • Disclaimer
    • Privacy Policy
    • Terms & Conditions
    Copyright © 2025 AMIHAD.COM | All Right Reserved.

    Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.