Entertainment

Mutane Sunata Magana Bayan Ganin Hotunan Ummi Rahab Ta Rungume Mijinta Lilin Baba

Kamar yadda mabiya shafin amihad.com suka sani a watan daya wuce ne aka daura auren mawaki lilin baba da jaruma ummi rahab a garin garin Kano.

Ajiya ne Amarya Ummi Rahab tare da mijinta Lilin Baba suka saki wasu jerin hotunan Rungume da juna acikin gidansu cike da farin vki wanda wayannan hotuna sun janyo musu maganganu.

In baku manta ba, ayau kimanin kusan wata biyu Kenan dayi Auren fitacciyar Jarumar masana’antar shirya finafinan Hausa ta Kannywood wato Ummi Rahab da kuma masoyinta mawaki Lilin Baba.

Wayannan hotunan da kuka gani na Lilin Baba da Amaryasa ummi Rahab, sune Suka janyo musu maganganu a social media.

Wasu na yabawa soyayyar su Yayin da wasu kuma keyin Allah wadai da wannan wannan soyayya da suke fitowa fiki su nunawa Duniya, Wanda hakan Bai daceba kwata kwata.

Gadai hotunan nan ku kallesu

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button