Mahaifiyar budurwata ce ta nemi na yi wa ‘yarta ciki- Matashi Matashin da ake zargin ya dirka wa budurwarsa ciki a jihar Oyo ya sanar da kotun da ke yi…
Safiya Yusuf wadda akafi sani da Safara’u a cikin shirin Kwana Casa’in mai dogon zango ta kasance da su Mr442 da Ola of Kano wanda suke tsare a gidan yari…
Tofa an kuma wai mace ta haifi mace inji Hausawa ku kalli wasu zafafaen hotuna jarumar kannywood mai suna fati washa wacce kowa ya santa jaruma ce mai farin jini…
Wani fasto ya yi wa wasu kananan yara ’yan uwan juna fyade har daya daga cikinsu ta samu juna biyu. Yarinyar da wannan fasto ya dirka wa ciki tare da…
Wani matashi ya yi karar iyayen budurwarsa a gaban Babbar Kotun Shar’iar Musulunci da ke Hotoro a Kano yana neman kotun ta hana su aura. Wani matashi ya yi karar…
Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto. Innalillahi wa’inna ilaihiraji’una mun samu wani sabon labari mai matukar ban tausayi. Wani matashi ya tafka wata…
Kai ziyarar Mawaki Hamisu breaker zuwa gidan mahaifiyarsa kukalli abinda ya faru. Ajiyane ne dai mawaki Hamisu breaker yakai ziyara ta Barka da Sallah gidan mahaifiyarsa dake unguwar Dorayi anan…
Oh kalli jaruman da sukai abin da babu Wanda ya tabayi tunda a ka kafa masana’an tar kannywood a shawan shekaru a wannan lokacin harma dai masoya sukai mamakin. Yadda…
Da ɗumi-ɗumi: Wani Ƙani ya dirƙawa matar yayansa Amarya sabuwa fil ciki a Nasarawa. Ƙani mai suna David, ya dirƙawa matar yayansa ciki a ƙaramar hukumar Doma Jihar Nasarawa. bayan…
Kalli Video Rawa Wanda Maryam Yahaya Tayi Kafin Ta Fara Fim A Kannywood.