• Thu. Sep 12th, 2024

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

Sabon Salo Adam A Zango Da Fati Washa Zasu Tashi Hankalin Masoya

ByLucky Murakami

Jul 23, 2022

Wata sabuwa Adam a zango da fati washa zasu tashi hankalin masoya a masana’antar kannywood biyo bayan ganin jarumin zai futar da sabuwar waka ita kuma tayi abun mamakin da Babu Wanda hankalin sa baitashiba a jerin masoya.

Alumma dai sun fara baiyana alabarkacin bakin su akan sababbin chakwakiya irin wannan a masana’antar kannywood tana faruwa musam man madai a cikin wannan lokacin da Masha hurin jarumin nan Adam a zango.

Zai futar da sabuwar waka wacce ba’a taba ganin bata ba a masana’antar kannywood kuma dai masoya suka fara baiyana alabarkacin bakin su sanadiyar cewa yaushe rabon Adam a zango da yayi waka duk da cewa mawakin ne kowa yasani.

[ads1]

Kuma dai sun shiga matukar mamakin ganin yadda Jarumar nan fati washa take wannan video Wanda dai duniyar kannywood tayi matukar mamakin cewa harwa yau sai dai wadan nan jaruman masana’antar kannywood.

https://www.youtube.com/watch?v=LuacLI2fFKo

Dan kowa cikin masoyan jaruman masana’antar kannywood adam a zango da fati washa zasu yi matukar farin cikin cewa gaskiya indai suna irin wannan alumma zasu yi matukar farin ciki yadda yakamata a wannan lokacin.

By Lucky Murakami

A savant on system network security and information technology with adept leadership skills.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *