Hakika abubuwa da sama suna faruwa a shafukan sada zumunta na zamani wanda a wannan lokaci abun ya munana.
Jama’a Assalamu alaikum warahmatullah Barkanku da zuwa wannan shafin namu kamar yadda kuka sani andade ana kuka da shafin Tiktok har mutane ke bukatar arufe shi , toh A halin yanzu wata musiba takara shigowa shafin yadda matan aure masu ciki suke gude cikin su suna rawa tabbatar wannan abin kunya ne.
Shafin amihad tayi karo da wani faifan bidiyon wani shahararren malami wanda yayi magana akan abubuwan ashsha dake faruwa a shafukan sada zumunta na zamani.
Malamai sun fara martani akan abubuwa marasa dadi da suke faruwa a shafin TikTok wanda abun ya fara wuce misali ganin yanda yaranmu ke kara shiga yanayi marar kan gado.
A wannan lokacin kuma Sheilkh Alqasim Asadul-islam yayi martani akan wadannan abubuwa dake faruwa a shafin na TikTok wanda a kullum yaran mu na hausa sai kara kauce hanya sukeyi.
Zasu iya kallon wannan shirin bidiyo daya sake a kasan wannan rubutu
Daga karshe muna rokon Allah ya shirya mana yaranmu baki daya.