DUK wanda yasan ya samu Approved a can baya ba’a biya shiba to ya yabi wadannan hanyoyin domin magance matsalar.
Mutane da dama suna ta korafi akan rashin samun tallafin kudi da bankin Nirsal yake bayarwa karkashin babban banking Nigeria wanda yhakan yasa wasu suka hakura gaba daya.
To duk wanda suka san sun samu approved amma kudin bazaizo musu ba su bi wadannan matakai da zamu bayar.
Abubuwa Dubawa
Idan Yana bukitar karbar Rancen shi to ya zama dole ya Maida account dinsa tier 3.
Kasani cewa Koda account Dinka Yana tier 2 Shima baza samu kudin kaba.
Yawanchi alumma suna amfani da tier 1 ne.
Dan haka nirsal suna Mai baka shawara kafin daya ga watan august ka hanzarta gyara Asusun ka na banki.
Domin sake dubawa ko kuna daga ciki ku latsa link dake kasa
Allah yasa mudace, ya kuma yi mana jagora. Idan kuna da tambaya zaku iya ajiyewa a bangaren comment.
[email protected]