• Mon. Jun 17th, 2024

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

Shekara Biyu Ina Rayuwar Aure Tare Da Matar Yayana Wani Matashi Ya Bayya Gaskiya

ByLucky Murakami

Sep 10, 2022

Wani matashi ya bayyana gaskiyar yadda a yanzu haka ya shafe shekara biyu yana rayuwar aure da soyayya da matar yayansa.

Wata baiwar Allah mai suna Rafi’atu Mustapha Katsina ce ta aiko mana da wannan rahoto wanda amihad.com ta wallafa.

Matashin yace bi dan shekara 27 ne ina kuma cikin shauki da matar yayana kimanin shekaru biyar kenan, sunyi aure shekaru 10 da suka wuce, sannan sunada yaro daya wanda wannan yaron nawane. Zaku iya kallon bidiyon a kasa.

 

Yayana dan kasuwane yana tafiye- tafiye sosai,matarsa kyakkyawar gaskece,sannan akoda yaushe cikin kokarin jan hankalinta nake.

 

Mun fara ganin juna sannan kuma yanzu munada yaro daya tsakaninmu,Yayana ya dauka wannan yaron nawa nashine.

Bazan iya fadawa soyayya da wata ‘ya mace ba, Saboda ina cikin soyayya da matar Yayana, kuma nasan itama tana sona Kawai tana tare da Yayana ne saboda kudinsa.

Shekaru biyar da suka wuce nayi kokarin boye damuwa ta da kishina, amma a yanzu na gaji bazan iya ba,bazan iya tsayawa ina ganin matar da nake so tare da Yayana ba,ina son yarona da matata a tare dani, Kuma ina tsara yadda zan sanar da Yayana akan hakan.

Ina jin ba dadi saboda zan sanar da Yayana, Saboda shi kamar mahaifine a gurina,shine ya sani makaranta ya dauki nauyin makarantar nawa sannan shiya samar mun aikin yi,amma bazan iya sadaukar da farin cikina saboda shiba.

Taya zan fada masa wannan cikin natsuwa?

By Lucky Murakami

A savant on system network security and information technology with adept leadership skills.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *