Tofa an kuma wai mace ta haifi mace inji Hausawa ku kalli wasu zafafaen hotuna jarumar kannywood mai suna fati washa wacce kowa ya santa jaruma ce mai farin jini da kuma kokari wajen iya shirin film da kuma mayar da hankali akan aikin wanda shine yasa a kullum take kara yiwa ragowar jaruman nisa da kuma rata.
Ku duba ku kalli yadda ya saki wasu zafafen hotuna wanda a yanzu ta saka wasu mutanen a zaton cewa tafi kowacce jaruma acikin masana’antar kannywood da kuma iya wanka shin anaku tunanin hakane ? Ko kuma kawai dai zancene.
Da yawa jarumai mata suna rikitar da mutane gari wajen gane wacce jaruma ce tafi kowacce kayau wanda har yanzu sun kasa ganewa saboda Dukansu suna da kyau balle yanzu da zamani ya chanja imdai da kudinku zakiyi.
A dai yanzu Kowa yaga fati washa zai zaci cewa ba ita bace saboda yadda ta canja ta kara kyau tayi dari kai kace baturiya wanda hakan yake tikitar da masu karamin tunanin anya kuwa ba wata jarumar bace daban domin yadda aka ga ta chanja.
Sai dai gaduk wanda yasan yanzu yadda jaruman suke gudanar da rayuwarsu bazaiyi mamakin wannan abunba domin suna da uwar kudinsu.