• Sun. Sep 8th, 2024

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

Subahanallahi Kalli Sabuwar Rawar Da Safara’u Da Mai Gidanta Mr 442 Sukayi

ByLucky Murakami

Jul 28, 2022

Duniya ina zaki damu ne? Bullar fidiyon Safara’u da Mr 422 suna wata irin rawa marar kan gado ya daurewa mutane kai matuka.

Kowa dai ya riga yasan cewa safiya yusuf wacce akafi sani sa Safara’u kwana Casa’in a Yanzu kuma Safaa bayan data koma mawakiyar gambara.

Hakan yasa ta janye kanta daga haka da yan uwanta mata ta koma cikin qartin maza take aiki tare dasu dare da rana kuma suke kwana a dakin hotel.

Tun fara wakarta Safara’u ta samu mabiya ba kadan ba ita da mai gidanta, sun fito da salon rawa iri iri daban daban wanda a yanzu ma sun fito da wata sabuwar salon.

[ads1]

Sai dai da yawan mutane basuji dadin irin wannan abubuwa da Safa takeyi ba mussam tarewarta cikin maza wanda ba muharramanta ba. Wanda a gefe guda ma wasu sunyi kira da a kamasu..

Duk da maganganun mutane a kansu hakan baisa sun daina abubuwan da suke ba, hasali ma kamar ana kara musu kwarin gwuiwa ne na suci gaba da abubuwan da suke.

Ga bidiyon rawar nan dai zaku iya kallonsa yanzu haka:

https://www.youtube.com/watch?v=to019u_d-lI

Mabiya wannan shafi wane fata zakuyiwa wannan yarinya ganin irin abubuwa takeyi?

By Lucky Murakami

A savant on system network security and information technology with adept leadership skills.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *