Kamar yadda kuka sanyi manyan jaruman kannywood sun saba yin abun kunya to a wannan lokacin ma daya daga cikin jaruman kannywood me yawan shekaru ya tafka abun kunya.
Kamar yadda kuka sani jarumi Tahir Fage yana daya daga cikin dattijai ma’ana jarumai masu yawan shekaru, amma abun mamakin shine bidiyonsa ya bulla inda yake rawa da yarinya sa’ar ‘yarsa suna rawa a gidan gala.
A cikin wannan bidiyo jarumin harda kama bayan yarinyar suna rawa tare, abun dai ba dadin gani sai wanda ya kalla.
Kamar yadda kuka sani a kullum ikirarin yan kannywood shine suna daga cikin masu gyara tarbiyar mutane.
Dan haka me zakuce akan wannan, shin shima gyaran tarbiyar ne?
Ga dai bidiyon nan kowa ya kalla a qasa: