Yadda mawaki Adam a zango ya gudanar da sabon wansan sallar sa a Nigeria kada kuji munce a Nigeria kuji mamaki abun da yasa muka fada muku haka shine.
A farkon sallah mawaki Adam a zango ya tafi kasar Côte d’ivoire domin yayi wasan sallar sa acan kuma tabbas mun tabbatar da yayi wasan a kasar ta Côte d’ivoire kamar yadda bincike ya nuna.
Dan haka bayan ya dawo kasa Nigeria yace tofa kada masoyan sa yan kasar Nigeria sa suji hau shin sa dan haka yace zaiyi wasan sallah domin ya burge masoyan sa na fadin Nigeria.