• Sat. Oct 12th, 2024

Amihad.com

Number 1 Financial Education and Tech Blog

Ma’aurata

  • Home
  • Matsalolin Matar Bahaushe Da Dalilan Da Ya Sa Sauran Kabilu Suka Fi Ta Iya Zaman Aure

Matsalolin Matar Bahaushe Da Dalilan Da Ya Sa Sauran Kabilu Suka Fi Ta Iya Zaman Aure

Kamar yadda muke gabatar muku wannan fili wanda zai bada dama ga masu bibiyar amihad.com da su aiko da sakon rubutu akan wata matsala da ke addabar al’ummar Malam Bahaushe…

Yadda Addinin Musulunci Ya Tsara Rayuwar Aure Daga Daurin Aure Zuwa Haihuwa

Wannan rubutun an yi shine domin sabbin ma’aurata ko masu niyyar yin auren nan bada dadewa tare da ma’aurat masu neman karin ilimin game da harkar aure a addinin musulunci.…

Sura Da Siffofin Uwa Ta Gari

Akwai abubuwa da dama a ake dubawa wajen gane wacece uwa ta gari to inganta tarbiya da dadin zaman aure. Gasu daga cikin wadannan siffofi zamu tattauna: LALLE Yar’uwata ki…

Yadda Zaki Dawo Da Ni’imarki Bayan Kin Haihu

Da yawa daga cikin magudanta maza suna korafi na rashin jin dadin matansu daga lokacin da suka haihu. Hakan ne yasa amihad.com tayi bincike kan wannan lamari domin kawo muku…

Hanyoyi 5 Da Mace Zata Mallaki Miji Cikin Sauki

Kamar yadda kuka sani yana daga cikin halayyar mata, neman hanyar da su mallaki miji. Irin wannan lamari kan ba wasu mata matsala wajen gane yadda za su bi su…

Kura Kurai 7 Da Maza Ke Yi Wajen Neman Aure

Mazaje da dama sukan yi kuskure wajen neman matan aure inda shi aure kuma wani ginshiki ne na zamantakewa da Allah (SWT) ya tsara tsakanin mace da namiji, Shi ne…

Soyayya Da Rayuwar Aure: Matakai 7 Dake Sa Dorewar Aure Har Zuwa Tsufa Ko Mutuwa

Idan har kana shirin yin aurene, to akwai wasu muhimman matakai da ya kamata ka sani, kuma ka shirya masu kafin zuwan wannan rana. Idan kuma har ka riga da…

Bayani Dalla-Dalla Kan Yadda Ake Saduwa Da Amarya A Daren Farko

Ina sabbin aure ko kuma masu shirin yin aure, a yau munzo muku da cikakken bayani akan yadda ake saduwa da amarya a daren farko. Kamar yadda kuka sani wadannan…