Close Menu
    AMIHAD.COM
    • Admission
    • Education
    • Finance
    • Scholarship
    • Tech
    • Visa
    AMIHAD.COM
    Kannywood

    Tahir Fagge Ya Bayyana A TikTok Da Wata Mata Suna Shan Nishadi

    Lucky MurakamiBy Lucky MurakamiOctober 15, 2022No Comments1 Min Read

    Tahir fagge ya fara tiktok da wata mata wacce ake ganin kamar matarsa ce Wannan abin yayi muni wallahi yanzu ace kamar wannan jarumin ace yana tiktok bugu da kari kuma da waya mata wacce yanzu kowa yana zargin cewa kamar matar sace domin yadda akaga tana kwanciya ajikinsa dole akwai alaƙa mai ƙarfi a tsakaninsu.

    Amma kuma indai hakane to Wallahi wannan jarumin yazo da abin kunya saboda yadda mutane suke ganin girmansa da kuma mutuncinsa gashi kuka uba a wannan ma’aikata ta kannywood kuma zaizo da wannan abin.

    Wasu sun fara cewa anya kuwa wannan jarumin cikakken bahaushe ne domin matuƙar bahaushe ne bafa zaiyi irin wannan abubuwan ba da yake aikatawa a yanzu.

    Idan baku mantaba kwanakin baya shine wanda ya fara harkar rawa a gidan gala wanda wannan abin yayi matuƙar bawa mutane mamaki domin yadda ya dinga rawa kai kace saurayine a wannan gida na gala.

    Amma Kuma daga baya dayazo ya fadi wasu dalilai masa akan wannan abu sai kuma mutane sukayi saranda yayinda wasu ma suka dinga tausaya masa.

    Related Posts

    Shin Dagaske Ne Jaruma Fati Washa Tafi Duk Matan Kannywood Kyau?

    November 24, 2022

    Jaruman Kannywood Sun Jawowa Kansu Magana Saboda Wannan Bidiyo Da Sukayi

    November 20, 2022

    Kalli Bidiyon Maryam Yahaya Tana Rawar Yan Kauye Kafin Ta Shiga Harkar Fim

    November 18, 2022

    Junaidiyya Gidan Badamasi Ta Bayyana Dalilin Dayasa Ta Fito Daga Gidan Mijinta Ta Fara Harkar Fim

    November 18, 2022

    Jerin Matan Da Adam A Zango Yayi Soyayya Dasu A Kannywood

    November 18, 2022

    Kalli Abinda Hamisu Breaker Da Momee Gombe Sukayi A Gidan Gala Wanda Ya Jawo Musu Magana

    November 16, 2022
    Add A Comment
    Leave A Reply Cancel Reply

    • About Us
    • Contact Us
    • Disclaimer
    • Privacy Policy
    • Terms & Conditions
    Copyright © 2025 AMIHAD.COM | All Right Reserved.

    Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.